Birkis

15 Feb 19

Sakataren ‎ Kungiyar Tijjani ta duniya wanda ya kunshe jami’an Gwamnati da Yan Kasuwa ‎da Manoma da kuma almajirai Mohammed Garba Binkola ya nemi kungiyar Izala ta kwabI shaikh Kabiru Gombe akan irin kalamansa da tayi akan ba tun zabar Buhari. A cewar Sakataren Tijjaniyar bai kamata Kabir Gombe wanda shi ne Sakataren Izala ta […]

09 Feb 19
Sale Haruna Nass

Zaben 2019: HARKAR MUSULUNCI BA HARKA DIMUKURADIYYA BACE; BA TA DA WANI DAN TAKARA! — Cewar Shaikh Yakubu Yahya Katsina Daga Saifullahi M Kabir Wakilin ‘yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky na Katsina, Shaikh Yakubu Yahya, ya yi kira ga al’ummar Nijeriya kan su fahimci mene ne matsayar Harkar Musulunci a Nijeriya karkashin Jagorancin […]

25 Jan 19
DANSARKI_BLOG

Hukumar gudanarwa ta masallacin Sultan Bello jiya ta sanar da dakatar da wa’azi daya shafi siyasa wanda Izalan bangaren Sheikh Abdullahi Bala Lau ta shirya yi. Hukumar dai ta sanar da wannan matsayin ne bayan taron data kira na gaggawa don matsalar da wa’azin zata iya haifarwa a masallacin. Za’a iya tuna wa dai jiya, […]

15 Jan 19
AREWA.ng - Nigeria news.

Ministan Cikin Gida, Abdulrahman Dambazau Wasu yanta’adda da ba a san ko su waye ba sun kai hari karamin ofishin hukumar lura da shige da fice ta Najeriya wanda ke karamar hukumar Kankara ta Jihar Katsina. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa maharan sun samu nasarar kone ofishin. Wakilin Jaridar ya rawaito cewa harin wanda […]