Nuna

23 Apr 19
mickria

Nuna Strollers Shop Nuna Baby Products in Canada now. When it comes to strollers, high chairs, and car seats, Nuna is a brand that every parent can trust. Visit our store now.

23 Apr 19
Labarin wasanni daga turai

Manajan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya nemi yafiyar magoya bayansu kan rashin nasararsu a hannun Eberton a ranar Lahadin data gabata da kwallaye 4 babu ko daya. Rashin nasarar ta Manchester United fami ne ga magoya bayanta akan kayen da Barcelona ta yi mata cikin makon jiya tare da fitar […]

22 Apr 19

Ƙungiyar cigaban matasan Arewacin Najeriya ta yi Allah wadai da shisshigin da babban jigo a jam’iyyar APC Bola Ahmad Tinubu ke yi, ta fuskar nuna cewar shi ke da alhakin ayyana wanda zai zama shugaban majalisar dattawa da kuma Kakakin majalisar wakilai. Hakazalika matasan sun kuma yin tir da kalaman Tinubu na fadin cewa dukkanin […]

22 Apr 19
News Africa Now

When legendary Ghanaian musician, Okyeame Kwame first published the title of his newest project as Made In Ghana, many thought it was going to be just a musical piece but he insisted it’s a celebration of the authentic Ghanaian music before the influx of different genres. Kuami Eugene The beauty of this project is his […]

22 Apr 19
Jekadiyar Zamfara

MU KAWAR DA BARA, DOMIN FARFAƊO DA MARTABAR MU A YANKIN AREWA! Assalamu alakum, Sannun mu da warhaka Da fatan alheri ga kowa, ko shakka babu illar barace-barace a cikin al’umma illa ce mai matuƙar hatsarin gaske wanda ya kamata mu hada hannu ƙarfi da ƙarfe domin yaƙarta a cikin al’ummarmu domin samarwa da ‘yan […]

22 Apr 19
AREWA.ng - Nigeria news.

Babbar jam’iyyar adawa a Sakkwato, APC, ta zargi jam’iyya mai mulki da huce haushin cin zabe da kyar kan wasu ma’aikatan gwamnatin jahar. APC ta ce binciken da ta gudanar ya nuna cewa wannan lamari na uzzura wa ma’aikatan gwamnati da ake zargin sun goyi bayan jam’iyyar ta APC a zaben da ya gabata, ya […]

21 Apr 19
AREWA.ng - Nigeria news.

Hakkin mallakar hoto Getty Images Mafi yawan sassan fadin duniyarmu ana zaune ne cikin lumanar zaman lafiya da wadata. Kididdigar alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Kasuwanci ta duniya da gwamnatoci daban-daban a fadin duniya suka tattara sun nuna cewa kasashe da dama talauci na raguwa, sannan tsawon rai na karuwa. Mafi yawan wadanda […]

21 Apr 19
AREWA.ng - Nigeria news.

Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Masu zanga-zanga a kasar Sudan na kokarin sanar da majalisar da farar hula za ta jagoranta da suke so ta jagoranci kasar wace za ta kasance a matsayin gwamamnatin rikon kwarya bayan hambarar da Omar al-Bashir. Dubban masu zanga-zangar na ci gaba da haduwa a wajen shelkwatar rundunar sojojin […]